[go: up one dir, main page]

Jump to content

Kolkata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kolkata
কলকাতা (bn)


Suna saboda Kalikata (en) Fassara
Wuri
Map
 22°34′22″N 88°21′50″E / 22.5726723°N 88.3638815°E / 22.5726723; 88.3638815
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBengal ta Yamma
Division of West Bengal (en) FassaraPresidency division (en) Fassara
District of India (en) FassaraKolkata district (en) Fassara
Babban birnin
Bengal ta Yamma (1947–)
Yawan mutane
Faɗi 4,496,694 (2011)
• Yawan mutane 21,820.14 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 206.08 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Hooghly River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 9 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Siege of Calcutta (en) Fassara (1757)
Direct Action Day (en) Fassara (1946)
Tsarin Siyasa
• Gwamna Firhad Hakim (en) Fassara (3 Disamba 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 700001
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 33
Wasu abun

Yanar gizo kmcgov.in

Kolkata ko Calcutta birni ne, da ke a jihar Bengal ta Yamma, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Bengal ta Yamma. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 14,617,882 (miliyan sha huɗu da dubu dari shida da sha bakwai da dari takwas da tamanin da biyu). An gina birnin Kolkata a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.