Jaipur
Jaipur birni ne, da ke a jihar Rajasthan, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Rajasthan. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar alif dubu biyu da goma sha ɗaya 2011, akwai jimilar mutane miliyan ukku da dubu arba'in da shida da ɗari da sittin da uku 3,046,163. An gina birnin Jaipur a karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.
Jaipur | ||||
---|---|---|---|---|
जयपुर (hi) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Rajasthan | |||
Division of Rajasthan (en) | Jaipur division (en) | |||
District of India (en) | Jaipur district (en) | |||
Babban birnin |
Rajasthan (1727–)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 3,073,350 (2011) | |||
• Yawan mutane | 6,581.05 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 467 km² | |||
Altitude (en) | 431 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Wanda ya samar | Jai Singh II (en) | |||
Ƙirƙira | 1727 | |||
Tsarin Siyasa | ||||
• Gwamna | Ashok Parnami (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 302001 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 141 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | jaipurmc.org |
Hotuna
gyara sashe-
Fadar Hawa Mahal, Jaipur Indiya
-
Jaipur, Indiya, Downtown Jaipur
-
Hawa Mahal Jaipur