[go: up one dir, main page]

Jump to content

Dehradun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dehradun
Dehradun (en)
देहरादून (hi)
دہرہ دون (ur)


Wuri
Map
 30°19′05″N 78°01′44″E / 30.318°N 78.029°E / 30.318; 78.029
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaUttarakhand
Division of Uttarakhand (en) FassaraGarhwal division (en) Fassara
District of India (en) FassaraDehradun district (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 578,420
• Yawan mutane 1,928.07 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 300 km²
Altitude (en) Fassara 435 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1676
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 248001
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 135
Wasu abun

Yanar gizo dehradun.nic.in
Ɗakin ibadar addinin Buddha, a birnin Dehradun.

Dehradun birni ne, da ke a jihar Uttarakhand, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Uttarakhand. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 578,420. An gina birnin Dehradun a shekara ta 1676.