Vladivostok
Appearance
Vladivostok | |||||
---|---|---|---|---|---|
Владивосток (ru) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Krai of Russia (en) | Primorsky Krai (en) | ||||
Urban okrug in Russia (en) | Vladivostoksky Urban Okrug (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 591,628 (2024) | ||||
• Yawan mutane | 1,786.53 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 331.16 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Peter the Great Gulf (en) | ||||
Altitude (en) | 8 m-12 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 20 ga Yuni, 1860 (Julian) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Igor Pushkaryov (en) (18 Mayu 2008) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 690000–690999 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+10:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 423 | ||||
OKTMO ID (en) | 05701000001 | ||||
OKATO ID (en) | 05401000000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | vlc.ru |
Vladivostok ( Russian ) birni ne, da ke a yankin Tekun Fasifik, a yankin Gabas ta Tsakiya . An kafa Vladivostok a ranar 2 ga Yulin shekarar 1860. Ƙarshen gabashin hanyar jirgin Trans-Siberia yana nan. Garin shine gidan Jirgin Ruwa na Rasha. Yawan jama'ar garin a ƙidayar 2019 sun kasance 605,049. Matsayi mafi girma na ɓangaren tarihi na Vladivostok shine Eagle's Nest Hill (199 m), amma mafi girman yankin na Vladivostok City District shi ne dutsen da ba a ambata sunan sa ba wanda mazauna wajen suka kira shi Blue Hill (474 m).
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Birnin
-
Vladivostok Satumba 2007
-
Yuri Vladivostok
-
Bakin Teku na birnin
-
Filin jirgin sama na Vladavostak
-
Gadar Russkiy Vladavostak
-
Tashar jirgin kasa ta Vladivostok
-
Wani titi na Vladavostak a shekarar 1910