Radcliffe F.C.
Radcliffe F.C. | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Birtaniya |
Mulki | |
Hedkwata | Radcliffe, Greater Manchester |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 24 ga Afirilu, 1949 |
rbfc.co.uk |
Kungiyar Kwallon Kafa ta Radcliffe (a da Radcliffe Borough) kulob ne na ƙwallon ƙafa na Ingila da ke Radcliffe, Greater Manchester wanda suke buga wasanninsu a Stainton Park. An kafa kungiyar ne a ranar 24 ga Mayu 1949 kuma a halin yanzu tana buga gasar Northern Premier League. Radcliffe ya lashe gasar a 1996 – 97, sun lashe wasan share fage sau biyu a 2003 da 2019 kuma kungiyar ta kai zagayen farko na gasar cin kofin FA a karo na farko a tarihinsa a 2000. Kulob din ta canza suna zuwa Radcliffe Football Club a kakar 2018–19.[1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa kungiyar a ranar 24 ga Mayun 1949 a Owd Tower Inn a Radcliffe ta Jack Pickford da kwamitin mutum 17 kuma ta zama memba na Kungiyar Kwallon Kafa na Kudu maso Gabashin Lancashire. Bayan ɗan gajeren lokaci a waccan gasar, ƙungiyar ta shiga gasar Manchester League kafin samun damar shiga Lancashire Football Combination a 1963. A cikin 1972, Radcliffe ta lashe kofin League Cup kuma ta kare na uku a gasar. Shekaru biyu bayan haka an karɓe ta a gasar Cheshire League, wanda daga baya ta zama gasar "North West Counties Football League".
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Prestwich Heys v Radcliffe tie on BBC". BBC Sport.