[go: up one dir, main page]

Jump to content

Masarautar Giwa ta Afirka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Masarautar Giwa ta Afirka fim ne na IMAX na Shekara ta alif ɗari tara da casa'in da takwas 1998 wanda ke ba da labarin rayuwa a ƙarƙashin rayuwar Giwaye na Afirka. Fim din ya fito ne daga Discovery Channel a karkashin Discovery Pictures . An shirya fim din ne a Tanzania da Kenya, kuma wani giwa mai suna "Old Bull" (wanda Avery Brooks ya furta) ne ya ba da labarin. Michael Caulfield ne ya shirya fim din.[1]

  1. "Africa's Elephant Kingdom". Variety. 1998-05-01. Archived from the original on 2020-11-27.