[go: up one dir, main page]

Jump to content

Martin Elechi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Martin Elechi
Governor of Ebonyi State (en) Fassara

29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2015
Sam Egwu - David Umahi
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Martin Elechi masanin tattalin arziki ne dan Najeriya kuma dan siyasa. Ya yi Gwamnan Jihar Ebonyi daga 2007 zuwa 2015. Ya tsaya takara a zaben Najeriya na 2007 akan tikitin jam'iyyar People's Democratic Party (PDP) kuma ya karbi mukamin a ranar 29 ga watan Mayun, 2007, inda ya gaji Sam Egwu. Elechi ya yi nasarar sake tsayawa takara a ranar 26 ga Afrilu, 2011. A shekarar 2017 Elechi ya fice daga jam’iyyar People Democratic Party (PDP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Samfuri:EbonyiStateGovernorsSamfuri:Nigerian state governors 2007-2011 termSamfuri:Nigerian state governors 2011-2015 term