Lilongwe
Appearance
Lilongwe | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Suna saboda | Kogin Lilongwe | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Malawi | ||||
Region of Malawi (en) | Central Region (en) | ||||
District of Malawi (en) | Lilongwe District (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 989,318 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 1,359.35 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 727.79 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Kogin Lilongwe | ||||
Altitude (en) | 1,050 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1902 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | llcitycouncil.org |
Lilongwe (lafazi : /lilongwe/) birni ne, da ke a ƙasar Malawi. Shi ne babban birnin ƙasar Malawi. Lilongwetana da yawan jama'a 1,077,116, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Lilongwe a farkon karni na ashirin.