[go: up one dir, main page]

Jump to content

Oriol Romeu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oriol Romeu
Rayuwa
Cikakken suna Oriol Romeu Vidal
Haihuwa Ulldecona (en) Fassara, 24 Satumba 1991 (33 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Harsuna Catalan (en) Fassara
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Spain national under-17 football team (en) Fassara2007-200850
  FC Barcelona Atlètic (en) Fassara2008-2011451
  Spain national under-20 football team (en) Fassara2009-201180
  Spain national under-20 football team (en) Fassara2009-200980
  Spain national under-19 football team (en) Fassara2009-2010111
  FC Barcelona2010-201110
  Spain national under-21 association football team (en) Fassara2011-2012100
  Chelsea F.C.2011-2015220
  Spain national under-23 football team (en) Fassara2012-201250
  Valencia CF2013-2014130
  VfB Stuttgart (en) Fassara2014-2015270
Southampton F.C. (en) Fassara2015-20222177
  Catalonia national football team (en) Fassara2019-10
  Girona FC2022-2023332
  FC Barcelona19 ga Yuli, 2023-unknown value280
  Girona FCga Augusta, 2024-unknown value00
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 14
Nauyi 83 kg
Tsayi 183 cm
IMDb nm5308482

Oriol Romeu Vidal[1] ( an haife shi ranar 24 ga watan Satumba, 1991)[2] ƙwararren dan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar andalus wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya mai tarewa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Barcelona.[3]

Romeu
Romeu Facing his former team in Southampton

Romeu yafara wasana a matsayin dan ajiya na a ƙungiyar ta FC Barcelona B wato Kungiya ta matasa a shekara ta 2011.[4] Sannan ya sauya sheka zuwa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Chelsea a kan kudi euro miliyan 5.[5][6]

FC Barcelona[7]

Romeu ya fara buga wasansa na farko ne a ranar 15 fa watan mayu a shekarar 2011, wanda an sanya Shi ne a minti goman karshe a wasan da sukayi kunnen doki 0-0 a gida da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta deportivo la cruna, yayin da ya Maye gurbin matashin dan Wasa wato Jonathan Dos Santos.

FC Chelsea

Romeu yafar bugawa ƙungiyar ƙwallo ne a ranar goma ga watan satumba a shekarar 2011, wanda ya shigo a matsayin chanje a minti na 79 a wasan da duka doke ƙungiyar Sunderland da ci 2-1 har gida.[8][9]

Girona

A ranar 1 ga watan satumba a shekarar 2022 ne Romeu ya sauya sheka zuwa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Girona ta kasar andalus.

Dawowarsa FC Barcelona

A kuma ranar 19 ga watan yuli ne a shekarar 2023 romeu ya sake dawowa tsohuwar ƙungiyar sa ta FC Barcelona a tsayin kwantiragin shekaru uku.

Romeu yana daya daga cikin tawagar da suka jagoranci kasar tasa ta andalu a gasar Olympics na shekarar 2012 wanda a kayi waje dasu tun a matakin farko, wada yazo a matsayin sauye a wasan farko sannan an fara dashi a sauran duka wasannin.

Romeu wanda aka fi sani da sha'awar sa ta rubutu ya rubuta,(La temporada de mi vida, el viaje interior de un futbolista).

Barcelona

Ya lashe gasar Laliga a shegarar 2011

Ya lasa gasar super copa de Espana

Chelsea

Ya lashe gasar FA cup a 2011-12

Ya lashe gasar Uefa Champions League

An kuma bashi kyautar dan wasan da yafi kowa na Ƙungiyar Southampton.