[go: up one dir, main page]

Jump to content

Jihar Benue-Plateau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jihar Benue-Plateau


Wuri
Map
 11°12′25″N 9°11′00″E / 11.206861°N 9.183237°E / 11.206861; 9.183237

Babban birni Jos
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan tarihi
Mabiyi Arewacin Najeriya
Ƙirƙira 27 Mayu 1967
Rushewa 3 ga Faburairu, 1976
Ta biyo baya Jahar Benue da Jahar pilato
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
hutun Jihar Benue-Plateau
tasbiran Jihar Benue-Plateau

Jihar Benue-Plateau tsohuwar yanki ce a Najeriya. An kirkire ta ne a ranar 27 ga watan Mayun 1967 daga sassan Yankin Arewa kuma ta wanzu har zuwa ranar 3 ga Fabrairun 1976, lokacin da aka raba ta zuwa jihohi biyu - Benue da Plateau. Birnin Jos ne babban birnin jihar ta Benue-Plateau.

Gwamnonin Benue-Plateau

[gyara sashe | gyara masomin]