[go: up one dir, main page]

Jump to content

Ismail Ibn Sharif

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ismail Ibn Sharif
sultan of Morocco (en) Fassara

1672 - 1727
Al-Rashid of Morocco (en) Fassara - Abu'l Abbas Ahmad of Morocco (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Tafilalt (en) Fassara, 1645
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Ameknas, 22 ga Maris, 1727
Makwanci Mausoleum of Moulay Ismail (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Moulay Ali Cherif
Abokiyar zama Khnata bent Bakkar
Aouda Doukalia (en) Fassara
Lalla Umm al-Iz at-Taba (en) Fassara
Halima Al Sufyaniyah (en) Fassara
Nassira el-Salwi bint Mohammed el-Heyba (en) Fassara
Lalla Aisha Mubarka
Yara
Ahali Muhammad ibn Sharif (en) Fassara da Al-Rashid of Morocco (en) Fassara
Yare 'Alawi dynasty (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a sarki
Imani
Addini Musulunci
Ismail Ibn Sharif
Ismail Ibn Sharif
Ismail Ibn Sharif

Moulay Ismail Ibn Sharif (Larabci: مولاي إسماعيل بن الشريف‎), an haife shi a kusa da shekarar alif 1645 a Sijilmassa kuma ya mutu a ranar 22 ga watan Maris shekarata alif 1727 a Meknes, ya kasance Sultan na Maroko daga shekarar alif 1672 zuwa shekarata alif 1727, a matsayin mai mulki na biyu na daular 'Alawi . [1] Shi ne ɗan na bakwai na Moulay Sharif kuma ya kasance gwamnan lardin Fez da arewacin Maroko daga shekara ta alif 1667 har zuwa mutuwar dan uwansa, Sultan Moulay ben Rashid a cikin shekara ta alif 1672. Sarautar Moulay Ismail ta shekaru 55 itace mafi tsawo a kowane sultan na Maroko. A lokacin rayuwarsa, Isma'il ya tara mata sama da 500 tare da yara sama da 800 da aka tabbatar, wanda ya sanya shi daya daga cikin Iyaye masu ban mamaki a tarihin da aka rubuta.

  1. Abun-Nasr, J.M., A History of the Maghrib in the Islamic Period, page 230.