[go: up one dir, main page]

Jump to content

Khalil Fayad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Khalil Fayad
Rayuwa
Haihuwa Montpellier, 2004 (19/20 shekaru)
ƙasa Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Khalil Fayad

Khalil Fayad Khalil Fayad (an haife shi 9 ga Yuni 2004) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ligue 1 Montpellier.