Kanzashi
Appearance
Kanzashi | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | decoration (en) da hairstyle accessory (en) |
Bangare na | Nihongami (en) |
Suna a harshen gida | 簪 |
Ƙasa da aka fara | Japan |
Kanzashi (簪) ornaments ne da ake amfani dashi a gashin kai. Ita kalmar kanzashi na nufi da ma'adanai daban daban.
A cikin harshen turanci, ita kalmar kanzashi yawanci ana amfani da ita wajen yin nuni ga kayan ado na gashi da aka yi daga zanen da aka naɗe da shi da ake amfani da su don samar da furanni ( tsumami kanzashi ), ko kuma dabarun naɗewa da ake amfani da su don yin furanni.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.