[go: up one dir, main page]

Jump to content

Federal College of Horticultural Technology, Dadin Kowa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Federal College of Horticultural Technology, Dadin Kowa

Bayanai
Iri higher education institution (en) Fassara da research institute (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 19 ga Afirilu, 2002
fchdk.edu.ng

Federal College of Horticultural Technology Wata kwaleji ce na gwamnatin tarayya dake garin Dadin Kowa, karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe Najeriya.

Kwalejin, cibiya ce da take bincike a ƙarƙashin Hukumar Binciken Aikin Noma ta Najeriya da ke da alhakin horar da ingantattun ma’aikata a fannin fasahar noma da shimfidan kasa.

A ranar sha tara 19 ga watan Afrilun shekara ta dubu biyu da biyu 2002, gwamnatin Shugaba Cif Olusegun Obasanjo ta amince da kafa ta, ta zama irinta ta farko a yankin kudu da hamadar Sahara.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.