David Noble
David Noble | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Hitchin (en) , 2 ga Faburairu, 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
David James Noble (an haife shi a ranar 2 ga watan Fabrairun shekara ta 1982) yayi rayuwa a matsayin kocin kuma tsohon dan wasa, yana wasa a matsayin dan wasan tsakiya. A halin yanzu shine manajan St Albans City, a karo na biyu. Noble ya buga wasanni sama da 300 a gasar kwallon kafa ta Watford, West Ham United, Boston United, Bristol City, Yeovil Town, Exeter City, Rotherham United, Cheltenham Town da Oldham Athletic. A kasa da kasa, ya wakilci asalin kasarsa wato Ingila a matakan da suka kai kasa da shekara 21 kafin ya buga wasan kwallon kafa na kasa da shekaru 21 da B na Scotland.
Ayyukan kulob dinsa
[gyara sashe | gyara masomin]Arsenal
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Noble a Hitchin, Hertfordshire . Ya fara aiki ne a matsayin mai horaswa a Arsenal, a inda kuma ya lashe Kofin Matasa na FA a shekara ta 2000. Farkon bayyanarsa na farko ya kasance a matsayin aro a Watford a kakar 2001-02, a karkashin jagorancin Gianluca Vialli; inda ya zira kwallaye sau ɗaya a kan Grimsby Town.
West Ham United
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Fabrairun shekara ta 2003, Noble ya shiga West ham united a kan canjin kungiya na kyauta, ya sanya hannu kan yarjejeniya har zuwa karshen kakar 2003-04.[1] Ya fara bugawa a wasan kofin league darushden diamond a ranar 13 ga watan Agustan shekara ta 2003, inda ya buga cikakken minti 90 na nasarar 3-1, amma ya sami damar da aka iyakance kuma ya buga wasanni uku a matsayin mai maye gurbin a watan Agusta da Satumba.[2][3]
Boston United
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Fabrairun shekara ta 2004, an ba da rancen Noble na wata daya ga kungiyar Boston United , bayan haka ya sanya hannu kan kwangila na dindindin, da farko har zuwa karshen kakar.[4][5][6]
Bristol City
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Janairun shekara ta 2006, ya koma Bristol City Akan kudi £ 80,000, bayan ya ji daɗin zuwa aro a can. A ranar 13 ga watan Fabrairun shekara ta 2007, ya zira kwallaye ma middlebrough a zagaye na huɗu na FA Cup, amma mafi mahimmancin bugawa shi ne kwallaye biyu da ya zira ma rotherham united a ranar 5 ga watan Mayu wanda ya dawo da City cikin gasar.[7]
Birnin Exeter
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 4 ga watan Janairun shekara ta 2010, Noble ya sanya hannu a kungiyar League One ta Exeter City . An kira Noble a matsayin kyaftin din kulob din a kakar 2010-11.[8] Ya sanya hannu kan sabon kwangilar shekara guda a watan Yunin 2011. A watan Mayu na shekara ta 2012, Exeter ta saki Noble bayan an sake kulob din.[9]
Rotherham United
[gyara sashe | gyara masomin]Noble ya sanya hannu ga rotherham united a ranar 13 ga Yuli 2012.[10] Ya shiga garin chaltenham a kan aro a watan Satumbar 2013.[11]
Oldham Athletic da komawa Exeter City
[gyara sashe | gyara masomin]Noble ya shiga oldham city ba tare da kaidogin kwangila ba a watan Agusta 2014. Ya buga wasa sau biyu kafin a sake shi, an sake sanya hannu, kuma ya shiga Exeter City a aro a watan Satumba.[12] Ya buga wasanni 12 yayin da yake aro, sannan ya sake sanya hannu a Exeter a watan Janairun 2015 har zuwa karshen kakar.[13][14]
Birnin St Albans
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 28 ga watan Agustan shekara ta 2016, Noble ya shiga St Albans City na Kungiyar Kudancin Kasar. Ya kuma sanya hannu kan kwangilar watanni 18 a watan Disamba na shekara ta 2016 kuma a watan Maris na shekara ta 2017 ya zama kyaftin din kulob din.[15] A watan Nuwamba na shekara ta 2017, ya kuma zama koci a kulob din.[16]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Noble ya wakilci asalinsa wato Ingila a matakin kasa da shekara 16 da kuma , karkashin shekara 19, da kuma karkashin shekara 20.[17][18][19] Daga nan sai ya sauya ya buga wa Scotland wasa. Ya buga wasanni biyu a matakin kasa da shekara 21, [20] kuma ya taka leda a wasan Scotland na gaba da Turkey B a ranar 25 ga Fabrairu 2003.[21]
Ayyukan horarwa
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan korar Ian Allinson a matsayin manajan St Albans City a watan Satumbar 2022, Noble ya ɗauki matsayin Babban Kocin na wucin gadi.[22] A ranar 19 ga Nuwamba 2022, an ba Noble rawar na dindindin bayan nasarar kashi 55% a duk lokacin da yake kula da shi.[23]
St. Albans ya gama kakar wasa ta yau da kullun a matsayi na 6 kuma ya kai wasan karshe na Kudancin, ya shawo kan Chelmsford City da Dartford (a kan fenaraci kafin ya rasa wasan da ci 4-0 ga Oxford City. A ranar 26 ga watan Janairun 2024, an nada Noble a matsayin kocin kungiyar Wealdstone ta National League a kan yarjejeniyar shekaru biyu da rabi.[24] An dakatar da kwangilarsa bayan kwanaki 73 kawai, inda ya lashe wasanni uku kawai daga cikin wasanni 17 da ya yi a duk fafatawa.[25] A ranar 17 ga Mayu 2024, Noble ya koma St Albans City a matsayin manaja.[26]
Kididdigar aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Club | Season | League | FA Cup | League Cup | Other | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Arsenal | 2001–02 | Premier League | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 |
2002–03 | Premier League | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | |
Total | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | ||
Watford (loan) | 2001–02 | First Division | 15 | 1 | 0 | 0 | 3 | 0 | — | 18 | 1 | |
West Ham United | 2003–04 | First Division | 3 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | — | 4 | 0 | |
Boston United | 2003–04 | Third Division | 14 | 2 | — | — | — | 14 | 2 | |||
2004–05 | League Two | 32 | 3 | 3 | 1 | 1 | 0 | 0 | 0 | 36 | 4 | |
2005–06 | League Two | 11 | 0 | 1 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 13 | 0 | |
Total | 57 | 5 | 4 | 1 | 2 | 0 | 0 | 0 | 63 | 6 | ||
Bristol City | 2005–06 | League One | 24 | 1 | — | — | — | 24 | 1 | |||
2006–07 | League One | 26 | 3 | 2 | 1 | 1 | 0 | 3 | 0 | 32 | 4 | |
2007–08 | Championship | 26 | 2 | 1 | 0 | 0 | 0 | 3 | 1 | 30 | 3 | |
2008–09 | Championship | 9 | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 9 | 1 | ||
Total | 85 | 7 | 3 | 1 | 1 | 0 | 6 | 1 | 95 | 9 | ||
Yeovil Town (loan) | 2008–09 | League One | 2 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 2 | 0 |
Exeter City | 2010–11 | League One | 0 | 0 | — | — | — | 0 | 0 | |||
2010–11 | League One | 36 | 0 | 1 | 0 | 1 | 0 | 4 | 0 | 42 | 0 | |
2011–12 | League One | 42 | 2 | 1 | 1 | 2 | 0 | 1 | 0 | 46 | 3 | |
Total | 78 | 2 | 2 | 1 | 3 | 0 | 5 | 0 | 88 | 3 | ||
Rotherham United | 2012–13 | League Two | 22 | 3 | 0 | 0 | 1 | 0 | 1 | 0 | 24 | 3 |
2013–14 | League One | 0 | 0 | — | 1 | 0 | — | 1 | 0 | |||
Total | 22 | 3 | 0 | 0 | 2 | 0 | 1 | 0 | 25 | 3 | ||
Cheltenham Town (loan) | 2013–14 | League Two | 29 | 0 | 0 | 0 | — | 1 | 0 | 30 | 0 | |
Oldham Athletic | 2014–15 | League One | 2 | 0 | — | — | — | 2 | 0 | |||
Exeter City | 2014–15 | League Two | 15 | 0 | 1 | 0 | — | 0 | 0 | 16 | 0 | |
2015–16 | League Two | 30 | 0 | 2 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 33 | 0 | |
Total | 45 | 0 | 3 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 49 | 0 | ||
St Albans City | 2016–17 | National League South | 31 | 2 | 3 | 0 | — | 2 | 0 | 36 | 2 | |
2017–18 | National League South | 38 | 3 | 2 | 0 | — | 4 | 1 | 44 | 4 | ||
2018–19 | National League South | 16 | 1 | 3 | 0 | — | 3 | 1 | 22 | 2 | ||
2019–20 | National League South | 30 | 0 | 1 | 1 | — | 2 | 0 | 33 | 1 | ||
2020–21 | National League South | 8 | 0 | 2 | 0 | — | 1 | 0 | 11 | 0 | ||
Total | 123 | 6 | 11 | 1 | — | 12 | 2 | 146 | 9 | |||
Career total | 461 | 24 | 23 | 4 | 13 | 0 | 25 | 3 | 522 | == |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Noble signs for Hammers". BBC Sport. 11 February 2003. Retrieved 13 February 2019.
- ↑ Empty citation (help)
- ↑ Empty citation (help)
- ↑ "Boston United squad 2004/2005". BUFC.drfox.org. Ken Fox. Retrieved 3 June 2021.
- ↑ Empty citation (help)
- ↑ "Noble seals Pilgrims switch". BBC Sport. 23 March 2004. Retrieved 13 February 2019.
- ↑ Pickup, Oliver (6 May 2007). "Noble deeds lift up City". The Observer. Retrieved 3 June 2021.
- ↑ "Exeter City select David Noble as captain". BBC Sport. 3 August 2010. Retrieved 3 June 2021.
- ↑ "Grecians offload quartet". Sky Sports. 21 May 2012. Retrieved 3 June 2021.
- ↑ "Rotherham United sign David Noble". BBC Sport. 13 July 2012. Retrieved 3 June 2012.
- ↑ "Cheltenham: Rotherham midfielder David Noble joins on loan". BBC Sport. 2 September 2013. Retrieved 3 June 2021.
- ↑ "David Noble: Midfielder re-joins Grecians on loan from Oldham". BBC Sport. 12 September 2014. Retrieved 3 June 2021.
- ↑ Samfuri:Soccerbase season
- ↑ "David Noble and Alex Nicholls: On-loan pair sign for Exeter City". BBC Sport. 6 January 2015. Retrieved 3 June 2021.
- ↑ "David Noble". St Albans City F.C. Retrieved 3 June 2021.
- ↑ Metcalfe, Neil (24 November 2017). "Noble proud of new role at St Albans City as he gets set for life after playing days". Herts Advertiser. Retrieved 3 June 2021.
- ↑ "Match results under 16 1990–2000". England Football Online. Chris Goodwin & Glen Isherwood. 6 January 2021. Retrieved 3 June 2021.
- ↑ "Match results under 19 1991–2010". England Football Online. Chris Goodwin & Glen Isherwood. 30 May 2021. Retrieved 3 June 2021.
- ↑ "Match results under 20 1981–2019". England Football Online. Chris Goodwin & Glen Isherwood. 2 June 2021. Retrieved 3 June 2021.
- ↑ Samfuri:Hugman
- ↑ "Future Cup 2003". Scottish Football Association. Archived from the original on 5 July 2008.
- ↑ Tyrer, Will (2022-09-29). "Club Statement: Ian Allinson". St Albans City FC (in Turanci). Retrieved 2022-10-23.
- ↑ "David Noble appointed Head Coach". www.stalbanscityfc.com. 19 November 2022. Retrieved 22 November 2022.
- ↑ "New Manager: David Noble". www.wealdstone-fc.com. 26 January 2024. Retrieved 27 January 2024.
- ↑ "Statement: David Noble". www.wealdstone-fc.com. 7 April 2024. Retrieved 7 April 2024.
- ↑ "Welcome home, David Noble!". www.stalbanscityfc.com. 17 May 2024. Retrieved 23 May 2024.