[go: up one dir, main page]

Jump to content

Gina Torres

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gina Torres
Rayuwa
Haihuwa Manhattan (mul) Fassara, 25 ga Afirilu, 1969 (55 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƴan uwa
Abokiyar zama Laurence Fishburne (mul) Fassara  (22 Satumba 2002 -  2018)
Karatu
Makaranta Fiorello H. LaGuardia High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan wasan kwaikwayon talabijin, stage actor (en) Fassara, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim
Yanayin murya mezzo-soprano (en) Fassara
IMDb nm0868659

Gina Torres (haihuwa: 25 ga Afrilu 1969)[1] yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka.

Tarihin rayuwa, iyali da kuma ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Torres a birnin New York, kuma an raineta a matsayin mai bin addinin katolika The Bronx.[2][3] Iyayenta Yan asalin Cuba ne.

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Gina_Torres#cite_note-Bio-1
  2. https://en.wikipedia.org/wiki/Gina_Torres#cite_note-Bio-1
  3. https://en.wikipedia.org/wiki/Gina_Torres#cite_note-3