[go: up one dir, main page]

Jump to content

Gondar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gondar


Wuri
Map
 12°36′N 37°28′E / 12.6°N 37.47°E / 12.6; 37.47
Ƴantacciyar ƙasaHabasha
Region of Ethiopia (en) FassaraAmhara Region (en) Fassara
Zone of Ethiopia (en) FassaraSemien Gondar Zone (en) Fassara
District of Ethiopia (en) FassaraGondar (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 323,900 (2015)
• Yawan mutane 1,547.76 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 209,270,000 m²
Altitude (en) Fassara 2,133 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1635
Gondar daga Goha Hotel.
Dakin karatu na Yohannes na ɗaya (I)

Gondar birni ne, da ke a ƙasar Ethiopia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2008, jimilar mutane 200,000. Fasiladas, sarkin Ethiopia, ya gina birnin Gondar a shekara ta 1635. Babban birnin Ethiopia ne daga karni na sha bakwai zuwa karni na sha tara.

Cocin Debra Berhan Selassie