[go: up one dir, main page]

Jump to content

Ahmed Mohamed Silanyo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmed Mohamed Silanyo
Governor of Somaliland (en) Fassara

27 ga Yuli, 2010 - 13 Disamba 2017
Dahir Rayale Kahin (en) Fassara - Muse Bihi Abdi (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Burao (en) Fassara, 1936 (87/88 shekaru)
ƙasa Somaliland
Ƙabila Habr Je'lo (en) Fassara
Karatu
Makaranta University of Manchester (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Jam'iyar siyasa Peace, Unity, and Development Party (en) Fassara
Ahmed Mohamed Silanyo
Ahmed Mohamed Silanyo
Ahmed Mohamed Silanyo

Ahmed Mohamed Mahamoud Silanyo Larabci: احمد محمد محمود سيلانيو‎ ) (an haife shi a shekarar 1936) ɗan siyasan kasar Somaliland ne. Shi ne Shugaban Jam'iyyar Peace, Unity da Development Party (Kulmiye) a yanzu kuma Shugaban ƙasar Somaliland . A matsayin ɗan takarar adawa, an zabi Siilaanyo a matsayin Shugaban ƙasa a lokacin zaɓen shugaban ƙasa na watan Yunin shekarar 2010.[1]

  1. "Opposition leader elected Somaliland president". Google News. AFP. Retrieved 2010-07-01.