[go: up one dir, main page]

Jump to content

Aftana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aftana
Wuri
Map
 15°07′38″N 145°41′53″E / 15.1272°N 145.6981°E / 15.1272; 145.6981
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Afetnas birni ne, da ke kan Saipan a cikin Tsibirin Mariana ta Arewa. Birnin na gefen gabas na tsibirin,tare da San Antonio a gabas da Koblerville a kudu.Yana amfani da UTC+10:00[1] kuma mafi girman makinsa shine ƙafa 23.Tana da mazauna 1,486.[2]