[go: up one dir, main page]

Jump to content

Ankara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ankara


Wuri
Map
 39°56′09″N 32°50′19″E / 39.9358°N 32.8387°E / 39.9358; 32.8387
Ƴantacciyar ƙasaTurkiyya
Province of Turkey (en) FassaraAnkara Province (en) Fassara
Babban birnin
Turkiyya (1923–)
Ankara Province (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 5,803,482 (2023)
• Yawan mutane 226.42 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turkanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 25,632 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Çubuk (en) Fassara da Hatip (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 938 m
Bayanan tarihi
Mabiyi Ancyra (en) Fassara
Tsarin Siyasa
• Mayor of Ankara (en) Fassara Mansur Yavaş (en) Fassara (8 ga Afirilu, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 06000–06999
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 312
Wasu abun

Yanar gizo ankara.bel.tr
Facebook: ankarabbld Twitter: ankarabbld Instagram: ankarabbld Edit the value on Wikidata
Ankara.

Ankara birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Tsakiya, a ƙasar Turkiya. Shi ne babban birnin ƙasar Turkiya daga shekarar 1923 (babban birnin tattalin arzikin ƙasar Turkiya, Istanbul ne). Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Ankara tana da yawan jama'a 5,445,026. An gina birnin Ankara kafin karni na sha bakwai kafin haihuwar Annabi Issa.