Cape Town
Appearance
Cape Town | |||||
---|---|---|---|---|---|
Cape Town (en) Kaapstad (af) iKapa (xh) Motse Kapa (st) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Cape of Good Hope | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu | ||||
Province of South Africa (en) | Western Cape (en) | ||||
Metropolitan municipality in South Africa (en) | City of Cape Town (en) | ||||
Babban birnin |
Afirka ta kudu Western Cape (en) (1994–) Union of South Africa (en) City of Cape Town (en) British Cape Colony (en) (–1910) Cape Province (en) (1910–1994) South Africa during apartheid (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,776,313 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 1,538.39 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Western Cape (en) | ||||
Yawan fili | 2,454.72 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Table Bay (en) | ||||
Altitude (en) | 5 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1652 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Cape Town (en) | Geordin Hill-Lewis (en) (Nuwamba, 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 8001 da 8000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 45 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | capetown.gov.za |
Cape Town birni ne, da ke a ƙasar Afirka ta Kudu. kuma ɗaya daga cikin manyan birane kwara uku na kasar ta Afirka ta Kudu (wasu biyu suna Pretoria da Bloemfontein). Shi ne babban birnin lardin Western Cape. Cape Town yana da yawan jama'a 3,740,026, bisa ga ƙidayar shekarar 2011. An gina birnin Cape Town a shekara ta 1652.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Tashar jiragen Ruwa ta Kalk Bay
-
St. George's Cathedral, Wale St.