[go: up one dir, main page]

Jump to content

madara

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Madaran shanu a kofi

Asalin Kalma

[gyarawa]

madara About this soundMadara  kalmace data samo asali ne daga harshen hausa-fulani.

Furuci

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]

Madara na nufin nono da aka ta tsa daga mutum (iyaye mata) ko dabba (macen saniyya) wanda ake sha a matsayin abinci.[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English) - milk.[2]
  • Larabci (Arabic) - Labanun, halib حليب.[3]
  • Farasanci (French) - lait - lelo.[4]

Kalmomi masu alaka

[gyarawa]
  • madaran shanu
  • Nono
  • Kindirmo

Karin bita

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 120. ISBN 9789781601157.
  2. "meaning of madara in English | Hausa Dictionary | Hausa English Dictionary". kamus.com.ng. Retrieved 2021-12-11.
  3. "How to say milk in Arabic". WordHippo. Retrieved 2021-12-11.
  4. "Translate 'milk' from English to French". m.interglot.com. Retrieved 2021-12-11