Dalili
Appearance
Dalili kalma ce dake bayani akan hujja ko sheda. [1] [2]
fassara
[gyarawa]- Turanci: Reason
Misalai
[gyarawa]- Dalilin kaza ƙadangare ke shan ruwan kasko.
- Kajekace kasan abunda yake faruwa to kanada dalili.
- Bashida wani dalili narashin zuwansa bikin.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,143
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,222