[go: up one dir, main page]

Jump to content

Amosani

Daga Wiktionary

Amosani Samfuri:errorSamfuri:Category handler wani nau'in cuta ce dake fitowa a jikin mutum.Tana kama sassan jiki kamar kai, ido da daisauransu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Amosani yakamamin idona gobe zanje asibiti neman magani.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Dandruff

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,40