[go: up one dir, main page]

Jump to content

Shinkafa

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 16:15, 1 Maris 2023 daga M Bash Ne (hira | gudummuwa) (Fassara)

Hausa

Shinkafa nau’i ne daga cikin nau’oin kayan abincin hausawa wato hatsi wanda aka fi sani da (rice) a kalmar turanci.[1][2]

Fassara

  • Turanci rice
  • larabci عرز

Misali

  • Shinkafa da mai da yaji
  • Shinkafa da miya akwai daɗi

Manazarta

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.22. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,27