[go: up one dir, main page]

Jump to content

Makankari

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 15:04, 8 Maris 2024 daga M Bash Ne (hira | gudummuwa) (Hausa)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Hausa

[gyarawa]

Makankari duk wani kayan aiki na kicin da ake amfani da shi wajen kankare abinci kamar a tukunya da sauransu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Da makankari na kankare shinkafa da ta ƙone a tukunya.
  • Ta kankare bushashen alkaki da makankari

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85