[go: up one dir, main page]

Bayani

gyarawa

ZamboAbout this sound Zambo  ɗan uwan habaici ne sai dai shi zambo ya fi habaici tsanani dan haka zamu iya cewa zambo zagi ne na kaitsaye ana yinsa ne don a tozarta mutum a idan jama'a. Wajen yin sa a kan ɗauki wani hali na mutum ko sifa ko ɗabi'unsa a yi masa zambo da shi.

Misali

gyarawa
  • Nura yana yimin zambo.