[go: up one dir, main page]

Jump to content

Baiko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Baiko
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na promise (en) Fassara da phase (en) Fassara
Mabiyi marriage proposal (en) Fassara
Ta biyo baya Aure, Aure da disengagement (en) Fassara
Yana haddasa fiancé (en) Fassara
Hannun riga da disengagement (en) Fassara
Wasu masoya a ranar Baikonsu
Zoben baiku a al'adar ƴan kasar Isra'ila
yanda ake bikin baiko a indiya masoya biyun su sanya ma junansu zoben soyaya

Baiko, biki ne na yarjejeniya, akan amincewa da neman aure tsakanin namiji da mace.[1] A ƙasar Hausa kuwa, baiko wata al'ada ce wadda ake yi gabanin aure. Ana yin baiko ne a lokacin da Budurwa da Saurayi suka amince da cewa za su zauna da juna a matsayin.

ma'aurata. To a wannan lokacin ne za a dakatar da duk wani saurayi dake neman ta da aure, saboda cewa an amince za a aurar da ita ne ga wanda ta zaɓa daga cikin samarinta. Daga nan dangin ango za su kawo wa su kuɗi wanda ake kira da kuɗin baiko ko kuɗin sa rana tare da shaidu daga ɓangaren amarya da na ango. Bayan anyi baiko sai kuma shirye-shiryen ɗaurin aure.

Amma ga rayuwar Turawan kudancin duniya, sun ce baiko shi ne tsawon lokaci tsakanin sanarwar amincewa da neman aure.