[go: up one dir, main page]

Jump to content

Badarawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Badarawa,
ward of the Kaduna North legislative council (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 10°33′32″N 7°28′04″E / 10.55894°N 7.46789°E / 10.55894; 7.46789
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
Ƙananan hukumumin a NijeriyaKaduna ta Arewa


Badarawa, Babban anguwa ce dake Kaduna karkashin karamar hukumar Kaduna ta Arewa.[1][2][3][4] wanda take kewaye da unguwanni kamar haka, daga kudu Unguwan Sarki unguwar rimi, da kuma Unguwan Dosa daga Arewa da Unguwan Kanawa daga yamma (Nigerian Defence Academy), sai Malali daga gabas duk acikin garin Kaduna.[5] Tanada kananan unguwanni kamar su: Kwaru, Malali, Majalisa, Unguwan Yaro, Unguwan Shekara da Unguwan Mai Samari.[6] Duk da Badarawa ta kasu gida biyu ne, birnin Badarwa kamar su Wurno Road, Ogbadu Street da kuma kauyan Badarawa kamar su Kwaru, Majalisa, Ƙaraye Road.[7][8] Unguwan na da makaranta L.E.A firamare, ana kiranta L.E.A Badarawa 1 da Badarawa 2, inda yaran gari ke gudanar da karatunsu na zamani. A yanzu ta Kara samun habaka na samun gaba da sakandare na jeka ka dawo, wanda akafi saninta da "Day Bola" [9]

Shuwagabanni

[gyara sashe | gyara masomin]

Tana da shuwagabanni guda biyu daya ana kiranshi Mai-anguwa ko Sarkin Badarawa da kuma zababban shugaba na damakwaradiya mai suna Kansila.

  1. "Badarawa in Kaduna North - Kaduna - CityDir.org". www.citydir.org. Retrieved 2019-12-14.
  2. "Badarawa Main Road, Kaduna, Nigeria". ng.geoview.info. Retrieved 2019-12-15.
  3. "Google Maps". Google Maps (in Turanci). Retrieved 2019-12-15.
  4. "Energy | Badarawa PHC" (in Turanci). Archived from the original on 2019-12-15. Retrieved 2019-12-15.
  5. "Badarawa Polling Units". www.manpower.com.ng. Retrieved 2019-12-14.
  6. "Driving Directions Map to 7, Dutse Road Badarawa Kaduna, Ungwan Boro, Kaduna North for Biz Id 359757 | VConnect™". m.vconnect.com. Retrieved 2019-12-14.[permanent dead link]
  7. "PostCode !". web.archive.org. 2009-10-07. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2019-12-14.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  8. "iFollowTheMoney". iFollowTheMoney (in Turanci). Archived from the original on 2019-12-14. Retrieved 2019-12-14.
  9. "iFollowTheMoney". iFollowTheMoney (in Turanci). Archived from the original on 2019-12-14. Retrieved 2019-12-14.