Chika Unigwe
Appearance
Chika Unigwe | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Enugu, 12 ga Yuni, 1974 (50 shekaru) |
ƙasa | Beljik |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta | Leiden University (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci da ɗan siyasa |
Muhimman ayyuka | On Black Sisters Street (en) |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Christian Democratic and Flemish (en) |
Chika Unigwe (an haife ta a ran sha biyu ga Yuni a shekara ta 1974), ɗaya ce daga cikin marubuta a Nijeriya. Ta rubuta kagaggen labarin On Black Sisters' Street (A titin 'yan'uwar baki). Ta ƙarba kyautar adabi NLNG a shekarar 2012[1].
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ (Turanci) From NLNG’s Treasury .. Chika Unigwe wins $100,000 NIG Prize for Literature, Vanguard, 8 Nuwamba 2012.