Bolton
Bolton | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Birtaniya | |||
Constituent country of the United Kingdom (en) | Ingila | |||
Region of England (en) | North West England (en) | |||
Ceremonial county of England (en) | Greater Manchester (en) | |||
Metropolitan borough (en) | Bolton (en) | |||
Babban birnin |
Bolton (en)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 285,372 (2018) | |||
• Yawan mutane | 5,164.17 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 55.26 km² | |||
Sun raba iyaka da | ||||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | BL1 - BL7 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 01204 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | bolton.gov.uk |
Bolton / / ˈbɒltən /), a gargajiyance kuma / ˈb oʊtən /)[1] babban gari ne a Greater Manchester a Arewa maso Yammacin Ingila, tsohon yanki ne na Lancashire. Tsohon "Mill town", Bolton ta kasance cibiyar samar da kayan masaka tun lokacin da masakan Flemish suka zauna a yankin a karni na 14, inda suka gabatar da al'adar sarrafa ulu da auduga. Cigaban birnin na da alaka da kaddamar da masana'antar Saka a zamanin da ake takama da masana'antu. Bolton birni nei na karni na 19 kuma, ya samu shahara a 1929, masana'antun sarrafa auduga guda 216 da wuraren rini da tura kaya guda 26 sun sanya ta zama daya daga cikin cibiyoyin masana'antu mafi girma kuma masana'atun kada auduga mafi girma a duniya. Masana'antar auduga ta Biritaniya ta ragu sosai bayan yakin duniya na farko kuma, a cikin shekarun 1980, sana'ar auduga ta tsaya da aiki a garin Bolton.
Manazarta
- ↑ Shorrocks, Graham (1999), A Grammar of the Dialect of the Bolton Area: Introduction, phonology, Peter Lang, ISBN 978-0-9529333-0-4