[go: up one dir, main page]

Jump to content

Iska

Daga Wiktionary
(an turo daga iska)

Iska kalmace ta hausa da ake kiran wani muhimmin abu na rayuwa wanda kuma ɗan adam ke shaka don rayuwa.a turanci ana kiransa da suna “Air” watau iska. Saidai a wasu lokutan hausawa na amfani da kalmar wajen kiran aljanu ko sheɗanu a matsayin iska ko iskokai.

Misalai

[gyarawa]
  • Hadari ya taso har an fara iska.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Iska na wahalar da mai kayan kara.

A wasu harsunan

[gyarawa]

English:Air