[go: up one dir, main page]

Jump to content

Gargada

Daga Wiktionary

Gargada About this soundGargada  Hanya ta tafiya ko na abun hawa da ta lalace da ramuka da kwantaccen ruwa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Hanyar Jos ta cika gargada.
  • Motar matafiya ta lalace saboda gargada.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,236