[go: up one dir, main page]

Jump to content

Marsa

Daga Wiktionary

Marsa Samfuri:errorSamfuri:Category handler Wani irin dogon goro mai kyau matuka.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Goron da kawu ya kawo marsa sa ce mai kyau
  • Tsohon bai cin goro in marsa ba

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Large kolanuts

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88