zambo
Appearance
Hausa
Bayani
ZamboZambo (help·info) ɗan uwan habaici ne sai dai shi zambo ya fi habaici tsanani dan haka zamu iya cewa zambo zagi ne na kaitsaye ana yinsa ne don a tozarta mutum a idan jama'a. Wajen yin sa a kan ɗauki wani hali na mutum ko sifa ko ɗabi'unsa a yi masa zambo da shi.
Misali
- Nura yana yimin zambo.